pep.zone
Welcome, guest. You are not logged in.
Log in or join for free!
 
Stay logged in
Forgot login details?

Login
Stay logged in

For free!
Get started!

Mobile Blog


dadylasting.pep.zone

Duk macen data karanta wannan post din saitayi murmushi

08.10.2014 17:49 EDT
Wlh Duk macen da ta Kuskura ta karanta,,,, ta jawowa kanta Matsala
domin sai ta kasa barci yau dinnan
.
.
.
<3
<3<3
.
.
.
.
.
wlh dake nakeyi ke mai Karantawa
.
.
.
.
<3
<3
<3
<3
.
.
.
Amincin Allah ya tabbata ga ma'ace ma'abociyar hankali da tunani, ma'abociyar kyau da fasali,
haske da shekin fuskarki sune a kullum ke tafasar da man sanki yakai boilin point na k'ashe a cikin zuciyata...
Kyawun fuska, tsarin sura, iya tafiya, iya kwalliya da ado kamar d'awisu, iya kalamai ma bibiya juna wajen sace zuciyar duk wandayai sake kunnuwansa suka ji, duka akanki ke gwana ce abar kwatance. Kece jal a cikin mata,
kece madubin da nake kallo dan duban zahiri a cikin sonki.
Idan dare ya tsala, nakan d'aga kaina sama ina k'irga taurari, sai dai kash nakan dabarbance don basa k'irguwa, haka kike a cikin zuciyata, sonki baida adadi kece komai na rayuwata.
Rana idan ta fito, tana haska ka duniya, ammatana gushewa, farin wata idan ya fito yana haskaka duniya, amma haskenshi na gushewa, amma ke, haskenki baya gushewa a cikin zuciyata, kullum dad'a k'aruwa yake....
Na barki lafiya abar sona,
Na barki lafiya ruwan raina.
Daga sahibinki
mai burin yazama Bawanki Arayuwa
Dadylasting
08137963075


This page:
Help/FAQ | Terms | Imprint
Home People Pictures Videos Sites Blogs Chat
Top
.