pep.zone
Welcome, guest. You are not logged in.
Log in or join for free!
 
Stay logged in
Forgot login details?

Login
Stay logged in

For free!
Get started!

Mobile Blog


dadylasting.pep.zone

Wadansu shawarwari guda 10

18.10.2014 02:16 EDT
WADANSU SHAWARWARI GUDA 10 GA YAN UWANA MUSULMAI.
(1). Karka rinka yin fitsari awurin da kakeyin wanka, domin hakan yana gadar da yawan
mantuwa.
(2). Karka rika kwantawa barci bayan kacika cikinka da abinci, domin yin hakan yana gadar da mutuwar zuciya.
(3). karka rika yawaita kallan al'auranka ko tawasu, domin yin hakan yanasa dakikanci da nauyin kwakwalwa wajen fahimtar abubuwa.
(4.). kar karika yin bacci bayan sallar asuba harsai rana tafito, domin yin hakan najanyo tsiya da talauci.
(5). kar kasha madara bayan kaci kifi, domin yin hakan yana gadar da kuturta.
(6). karkaci kosha alhali kana da janaba, domin yin hakan makarohi ne, kuma yana jawo raunin jiki.
(7) karka rika hassada ko munafunci da ha'inci, domin suna da hatsari ga lafiya, sukan kuma haifar da cutar hauka, gashi kuma suna bata ayyuka masu kyau.
(8). karka rika yawan kukan babu ko kayita tallan talaucinka afili. Yin hakan yakan dawwamar da mutum cikinsa.
(9) karka rika kwanciya barci alhali kanajin fitsari, yin hakan yana haifar da mutuwar mazakuta.
10. kayi amfani dasu domin zasu amfane ka.
Allah yasa mu dace yabamu ikon aikatawa
admin
dadylasting


This page:
Help/FAQ | Terms | Imprint
Home People Pictures Videos Sites Blogs Chat
Top
.