pep.zone
Welcome, guest. You are not logged in.
Log in or join for free!
 
Stay logged in
Forgot login details?

Login
Stay logged in

For free!
Get started!

Mobile Blog


dadylasting.pep.zone

Hanyayin mutuwar soyayya guda 7

23.10.2014 09:37 EDT
HANYOYIN MUTUWAR SOYAYYA GUDA BAKWAI 7!!!
1. Rashin bawa saurayi kudin motar komawa gida bayan an gama hira
2. Kar6ar kudin wani saurayi ba tare da kin ba masoyin ki ba
3. Rashin yiwa masoyinki kuka kamar sau ashirin da shida saboda tunanin sa a kullum
4. Fitowa koda kofar gida ne ba tare da kin bugawa saurayin ki waya cewa zaki dan fita waje ba
5. Rashin sayawa masoyin ki recharge card kamar na dubu daya da dari biyar a ko wane yini
6. Rashin daukan masoyin ki zuwa shopping sau uku a duk sati
7. Yin fito na fito da maganar saurayi, misali; abu farine yace bakine kice a'a farine, kin tafka kuskure a fagen soyayya...
SAMARI DAI SUNCE IDAN AKA KIYAYE HAKAN TO SOYAYYA ZATA RAYU, IDAN KUWA AKA QIYA TO SOYAYYA ZAIYI SAURIN MUTUWA
Nima dadylasting kofata abude take dan bana soyayya. Idan zaki'iya yimin wadannan abubuwan guda 7
ga numberta ki kirani
08137963075


This page:
Help/FAQ | Terms | Imprint
Home People Pictures Videos Sites Blogs Chat
Top
.