pep.zone
Welcome, guest. You are not logged in.
Log in or join for free!
 
Stay logged in
Forgot login details?

Login
Stay logged in

For free!
Get started!

Mobile Blog


dadylasting.pep.zone

yarinya me fasaha

24.10.2014 16:20 EDT
= ÝARINYA ME HIKIMA ==
wani saurayi ne yaga wata yarinya tana
tafiya a hanya sai yabi yo bayan ta don
yana son magana da ita,
SAURAYI assalam hajiya don Allah idan
bazaki damu ba inason magana dake mana,
BUDURWA wslm meyasa kake son magana dani malam,
SAURAYI a gaskiya kai tsaye bazan boye
miki ba zuciyata ta yanke min hukunci kallo
daya nayi miki na tabbata babu wata fuskar
ya' mace da zata kara burgeni pls ki amin ce
dani mana,
BUDURWA ka tabbata maganarka da gaske
kake ?
SAURAYI eh wallahi ai ni ban san magana
biyu ba, dan tinda naganki nariga na
di mauce na tabbata ba wacce tafiki kyau
a duk fadin duniyan nan,
BUDURWA Hmmmm to amma yadda kake
da wannan kyak kyawan zuciya ina ganin
banice nafi dacewa dakai ba ga wata
kawata nan a bayanka tafini kyawu sosai
juya kaganta,
SAURAYI sai yajuya don yaga yarinyar amma sai yaga bakowa,sai yace to ai ni
banga kowa ba ,ina take ?
BUDURWA to dama na jara baka ne kace
zuciyarka ta yanke hukun cin kadaina ganin
kyawun wata ya' mace amma tun yan zu
har hmmm.....to jeka malam kai ma yaudari ne.
WAI WANNAN YARINYA TANADA GASKIYA
KUWA ?
Admin
dadylasting


This page:
Help/FAQ | Terms | Imprint
Home People Pictures Videos Sites Blogs Chat
Top
.